14 lines
703 B
Plaintext
14 lines
703 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ba a raba su a mutuwar su ba",
|
|
"body": "An yi amfani da maganan nan \"ba raba su\" don a nanata cewa a kullayomi suna tare. AT: \"har mutuwa suna tare\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Sun fi gaggafai sauri, sun zakoki aƙrfi",
|
|
"body": "An yi amgana game da Saul da Yonatan sai ka ce sun fi gaggafai sauri sun kuma fir zakoki ƙarfi. (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "wanda ya sanya muku suturar shunaiya da lu'u lu'u da kayan zinariya",
|
|
"body": "\"wanda ya tanaɗa muku sutura da kayan ado masu kyau.\" Waɗannan maganganu biyun suna da ma'ana kusan iri ɗaya wanda ke bayana cewa an tanaɗa wa mataye sutura masu kyau da ban sha'awa, masu tsaɗa kuma. (Duba: figs_parallelism)"
|
|
}
|
|
] |