rachelua_ha_2sa_tn_l3/17/17.txt

22 lines
736 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan saƙo ya zo",
"body": "Anan ana maganar \"sakon\" kamar yana zuwa musu, alhali da gaske mace ce ta zo sannan ta kawo saƙo. AT: \"Lokacin da ta kawo musu saƙo\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a wannan lokacin ",
"body": "\"lokaci daya\""
},
{
"title": "Sai Yonatan da Ahima'az suka fita",
"body": "An nuna cewa sun gano cewa saurayin ya gaya wa Absalom game da zuwan su can. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Yonatan da Ahima'az sun gano abin da saurayin ya yi, sai suka tafi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Bahurim",
"body": "Wannan sunan karamin gari ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "inda suka sauka ciki",
"body": "\"sun saukar da kansu sun buya\""
}
]