rachelua_ha_2sa_tn_l3/07/24.txt

14 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya ci gaba da magana da Yahweh."
},
{
"title": "bari alƙawarin da ka yi game da bawanka da iyalinsa ya tabbata har abada",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"kuna iya aikata abin da kuka alkawarta mini da iyalina, kuma mai yuwuwar alkawarinku ba zai taba canzawa ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "sa'an nan gidana ni, Dauda, bawanka",
"body": "Anan \"gida\" yana wakiltar iyali. AT: \"iyalina\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]