rachelua_ha_2sa_tn_l3/07/08.txt

26 lines
905 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya bayyana alkawuransa ga Sarki Dauda ta bakin annabi Natan."
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan baya nufin \"a wannan lokacin,\" amma ana amfani dashi don jan hankali zuwa mahimmin batun da ke biyo baya."
},
{
"title": "gaya wa bawana Dauda",
"body": "Yahweh yana faɗa wa annabi Natan abin da zai faɗa wa Dauda."
},
{
"title": "Na kasance tare da kai",
"body": "Anan \"tare da kai\" yana nufin cewa Yahweh ya taimaka kuma ya albarkaci Dauda. (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Na datse dukkan maƙiyan ka ",
"body": "An yi maganar Yahweh wanda ke halakar da maƙiyan Dauda kamar dai Yahweh zai yanke su, kamar yadda mutum zai yanke yanki ko yanke reshe daga itace. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zan sa sunanka ya shahara ",
"body": "Anan “suna” yana wakiltar mutuncin mutum. (Duba: figs_metonymy)"
}
]