rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/29.txt

6 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "Donme ka ƙara wani abu kuma?",
"body": "Dauda yayi amfani da wannan tambayar ta zance don gaya masa cewa baya buƙatar\nci gaba da magana game da rikicinsa da Ziba. Ana iya rubuta wannan azaman bayani. AT: \"Ba kwa buƙatar yin bayanin wannan gaba.\" ko \"Tabbas ba kwa buƙatar cewa komai.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]