rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/19.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "ya tuna",
"body": "Wannan yana nufin \"don tunawa.\" AT: \"ku tuna\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ajiye wannan a zuciyarsa",
"body": "\"dauki abu a zuciya\" yana nufin yin tunani game da wani abu da gaske ko kuma damuwa da shi. AT: \"kada a dame shi\" ko \"a manta da shi\" (Duba: figs_idiom)"
}
]