[ { "title": "da ya yi raụni ya gaji", "body": "Waɗannan kalmomin ma'anar abu ɗaya ne asali kuma ana amfani dasu tare don ƙarfafa raunin Dauda. AT: \"mai rauni\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "ba shi mamaki da tsoro", "body": "Anan ana iya bayyana kalmar \"tsoro\" da sifa \"ji tsoro.\" AT: \"zai ba shi mamaki kuma ya ba shi tsoro\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "sarki kaɗai zan buge", "body": "Ana nuna cewa yana nufin kashe sarki. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Zan kashe sarki kawai\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "dawo da dukkan mutane", "body": "Wannan yana nufin duk mutanen da suke tare da Dauda. AT: \"dawo da duk mutanen da suke tare da shi\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "kamar amaryar da ke zuwa wurin mijinta", "body": "Anan Ahitofel yayi maganar farin cikin mutane ta hanyar kwatanta shi da farin cikin amarya. AT: \"kuma za su zo da farin ciki, kamar amarya tana farin ciki idan ta zo wurin mijinta\" ko \"kuma za su zo da farin ciki\" (Duba: figs_simile)" } ]