rachelua_ha_2sa_tn_l3/19/01.txt

14 lines
639 B
Plaintext
Raw Permalink Normal View History

[
{
"title": "Aka faɗa wa Yowab",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Wani ya gaya wa Yowab\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duba, sarki yana kuka yana makoki",
"body": "Ana amfani da kalmar \"Duba\" anan don jawo hankalin wani game da abin da za'a faɗa a gaba. AT: \"Saurara, sarki yana kuka\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Wato nasara ta ranar nan ta koma makoki ga dukkan sojojin",
"body": "Wannan yana nufin cewa duka sojojin sun yi baƙin ciki maimakon yin biki. AT \"Don haka maimakon yin murnar nasara a wannan ranar, duk sojojin sun yi baƙin ciki\" (Duba: figs_explicit)"
}
]