rachelua_ha_2ch_tn/26/19.txt

14 lines
370 B
Plaintext

[
{
"title": " sandan ",
"body": "Wannan kwano ne na musammam ko kwano da aka yi amfani da shi don ƙona turare."
},
{
"title": "Sai suka yi sauri suka fitar da shi daga can",
"body": "AT: \"Suka sa shi ya tafi da sauri\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yahweh ya buge shi",
"body": "AT: \"Yahweh ya buge shi da cuta\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]