rachelua_ha_2ch_tn/24/06.txt

10 lines
337 B
Plaintext

[
{
"title": "Me yasa baka buƙaci Lewiyawa ... alƙawarin dokoki ba?",
"body": "\"Kayi mugunta. Na gaya maka cewa ka buƙaci Lewiyawa ... alƙawarin dokoki, amma baka yi haka ba.\" (duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "kayayyaki masu tsarki ",
"body": "Wannan na nufin kayayyaki da ake amfani da su a cikin haikali. "
}
]