rachelua_ha_2ch_tn/17/01.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ƙarfafa kansa gãba da Isra'ila",
"body": "Ra'ayin \"kansa\" a nan na a matsayin sojojin sarki. AT: \"ka shirya sojojin domin su yi yaki Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙungiyoyin sojoji",
"body": "Waɗannan sansanin sojoji ne na tsaro."
}
]